Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 79 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿إِنِّي وَجَّهۡتُ وَجۡهِيَ لِلَّذِي فَطَرَ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضَ حَنِيفٗاۖ وَمَآ أَنَا۠ مِنَ ٱلۡمُشۡرِكِينَ ﴾
[الأنعَام: 79]
﴿إني وجهت وجهي للذي فطر السموات والأرض حنيفا وما أنا من المشركين﴾ [الأنعَام: 79]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne ni, na fuskantar da fuskata ga wanda, Ya ƙaga halittar sammai da ƙasa, ina mai karkata zuwa ga gaskiya, kuma ba ni cikin masu shirki |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne ni, na fuskantar da fuskata ga wanda, Ya ƙaga halittar sammai da ƙasa, ina mai karkata zuwa ga gaskiya, kuma ba ni cikin masu shirki |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne nĩ, na fuskantar da fuskata ga wanda, Ya ƙãga halittar sammai da ƙasa, inã mai karkata zuwa ga gaskiya, kuma bã ni cikin mãsu shirki |