Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 80 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿وَحَآجَّهُۥ قَوۡمُهُۥۚ قَالَ أَتُحَٰٓجُّوٓنِّي فِي ٱللَّهِ وَقَدۡ هَدَىٰنِۚ وَلَآ أَخَافُ مَا تُشۡرِكُونَ بِهِۦٓ إِلَّآ أَن يَشَآءَ رَبِّي شَيۡـٔٗاۚ وَسِعَ رَبِّي كُلَّ شَيۡءٍ عِلۡمًاۚ أَفَلَا تَتَذَكَّرُونَ ﴾
[الأنعَام: 80]
﴿وحاجه قومه قال أتحاجوني في الله وقد هدان ولا أخاف ما تشركون﴾ [الأنعَام: 80]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma mutanensa suka yi musu da shi. Ya ce: "Shin kuna musu da ni a cikin sha'anin Allah, alhali kuwa Ya shiryai da ni? Kuma ba ni tsoron abin da kuke yin shirki da shi, face idan Ubangijina Ya so wani abu. Ubangijina Ya yalwaci dukkan kome da ilmi. Shin, ba za ku yi tunani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma mutanensa suka yi musu da shi. Ya ce: "Shin kuna musu da ni a cikin sha'anin Allah, alhali kuwa Ya shiryai da ni? Kuma ba ni tsoron abin da kuke yin shirki da shi, face idan Ubangijina Ya so wani abu. Ubangijina Ya yalwaci dukkan kome da ilmi. Shin, ba za ku yi tunani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma mutãnensa suka yi musu da shi. Ya ce: "Shin kunã musu da ni a cikin sha'anin Allah, alhãli kuwa Yã shiryai da ni? Kuma bã ni tsõron abin da kuke yin shirki da shi, fãce idan Ubangijina Yã so wani abu. Ubangijina Ya yalwaci dukkan kõme da ilmi. Shin, ba zã ku yi tunãni ba |