Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 82 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ وَلَمۡ يَلۡبِسُوٓاْ إِيمَٰنَهُم بِظُلۡمٍ أُوْلَٰٓئِكَ لَهُمُ ٱلۡأَمۡنُ وَهُم مُّهۡتَدُونَ ﴾
[الأنعَام: 82]
﴿الذين آمنوا ولم يلبسوا إيمانهم بظلم أولئك لهم الأمن وهم مهتدون﴾ [الأنعَام: 82]
Abubakar Mahmood Jummi Waɗanda suka yi imani, kuma ba su gauraya imaninsu da zalunci ba, waɗannan suna da aminci, kuma su ne shiryayyu |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda suka yi imani, kuma ba su gauraya imaninsu da zalunci ba, waɗannan suna da aminci, kuma su ne shiryayyu |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda suka yi ĩmãni, kuma ba su gauraya ĩmãninsu da zãlunci ba, waɗannan sunã da aminci, kuma sũ ne shiryayyu |