Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 83 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿وَتِلۡكَ حُجَّتُنَآ ءَاتَيۡنَٰهَآ إِبۡرَٰهِيمَ عَلَىٰ قَوۡمِهِۦۚ نَرۡفَعُ دَرَجَٰتٖ مَّن نَّشَآءُۗ إِنَّ رَبَّكَ حَكِيمٌ عَلِيمٞ ﴾
[الأنعَام: 83]
﴿وتلك حجتنا آتيناها إبراهيم على قومه نرفع درجات من نشاء إن ربك﴾ [الأنعَام: 83]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma waccan ita ce hujjar Mu, Mun bayar da ita ga Ibrahima a kan mutanensa. Muna ɗaukaka wanda Muka so da darajoji. Lalle ne Ubangijinka Mai hikima ne, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waccan ita ce hujjarMu, Mun bayar da ita ga Ibrahima a kan mutanensa. Muna ɗaukaka wanda Muka so da darajoji. Lalle ne Ubangijinka Mai hikima ne, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waccan ita ce hujjarMu, Mun bayãr da ita ga Ibrãhĩma a kan mutãnensa. Munã ɗaukaka wanda Muka so da darajõji. Lalle ne Ubangijinka Mai hikima ne, Masani |