×

Kuma yãyã nake jin tsõron abin da kuka yi shirki da shi, 6:81 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-An‘am ⮕ (6:81) ayat 81 in Hausa

6:81 Surah Al-An‘am ayat 81 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 81 - الأنعَام - Page - Juz 7

﴿وَكَيۡفَ أَخَافُ مَآ أَشۡرَكۡتُمۡ وَلَا تَخَافُونَ أَنَّكُمۡ أَشۡرَكۡتُم بِٱللَّهِ مَا لَمۡ يُنَزِّلۡ بِهِۦ عَلَيۡكُمۡ سُلۡطَٰنٗاۚ فَأَيُّ ٱلۡفَرِيقَيۡنِ أَحَقُّ بِٱلۡأَمۡنِۖ إِن كُنتُمۡ تَعۡلَمُونَ ﴾
[الأنعَام: 81]

Kuma yãyã nake jin tsõron abin da kuka yi shirki da shi, kuma ba ku tsõron cẽwa lalle ne kũ, kun yi shirki da Allah, abin da (Allah) bai saukar da wata hujja ba game da shi? To, wane ɓangare daga sãshen biyu ne mafi cancanta da aminci, idan kun kasance kunã sani

❮ Previous Next ❯

ترجمة: وكيف أخاف ما أشركتم ولا تخافون أنكم أشركتم بالله ما لم ينـزل, باللغة الهوسا

﴿وكيف أخاف ما أشركتم ولا تخافون أنكم أشركتم بالله ما لم ينـزل﴾ [الأنعَام: 81]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma yaya nake jin tsoron abin da kuka yi shirki da shi, kuma ba ku tsoron cewa lalle ne ku, kun yi shirki da Allah, abin da (Allah) bai saukar da wata hujja ba game da shi? To, wane ɓangare daga sashen biyu ne mafi cancanta da aminci, idan kun kasance kuna sani
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma yaya nake jin tsoron abin da kuka yi shirki da shi, kuma ba ku tsoron cewa lalle ne ku, kun yi shirki da Allah, abin da (Allah) bai saukar da wata hujja ba game da shi? To, wane ɓangare daga sashen biyu ne mafi cancanta da aminci, idan kun kasance kuna sani
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma yãyã nake jin tsõron abin da kuka yi shirki da shi, kuma ba ku tsõron cẽwa lalle ne kũ, kun yi shirki da Allah, abin da (Allah) bai saukar da wata hujja ba game da shi? To, wane ɓangare daga sãshen biyu ne mafi cancanta da aminci, idan kun kasance kunã sani
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek