Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 84 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿وَوَهَبۡنَا لَهُۥٓ إِسۡحَٰقَ وَيَعۡقُوبَۚ كُلًّا هَدَيۡنَاۚ وَنُوحًا هَدَيۡنَا مِن قَبۡلُۖ وَمِن ذُرِّيَّتِهِۦ دَاوُۥدَ وَسُلَيۡمَٰنَ وَأَيُّوبَ وَيُوسُفَ وَمُوسَىٰ وَهَٰرُونَۚ وَكَذَٰلِكَ نَجۡزِي ٱلۡمُحۡسِنِينَ ﴾
[الأنعَام: 84]
﴿ووهبنا له إسحاق ويعقوب كلا هدينا ونوحا هدينا من قبل ومن ذريته﴾ [الأنعَام: 84]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Muka ba shi Is'haƙa da Yaƙubu, dukansu Mun shiryar, kuma Nuhu Mun shiryar da shi a gabani, kuma daga zuriyarsa akwai Dawuda da Sulaimanu da Ayyuba, da Yusufu da Musa da Haruna, kuma kamar wancan ne Muke saka wa masu kyautatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muka ba shi Is'haƙa da Yaƙubu, dukansu Mun shiryar, kuma Nuhu Mun shiryar da shi a gabani, kuma daga zuriyarsa akwai Dawuda da Sulaimanu da Ayyuba, da Yusufu da Musa da Haruna, kuma kamar wancan ne Muke saka wa masu kyautatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muka bã shi Is'hãƙa da Yãƙubu, dukansu Mun shiryar, kuma Nũhu Mun shiryar da shi a gabãni, kuma daga zuriyarsa akwai Dãwũda da Sulaimãnu da Ayyũba, da Yũsufu da Mũsã da Hãrũna, kuma kamar wancan ne Muke sãka wa mãsu kyautatãwa |