Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 85 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿وَزَكَرِيَّا وَيَحۡيَىٰ وَعِيسَىٰ وَإِلۡيَاسَۖ كُلّٞ مِّنَ ٱلصَّٰلِحِينَ ﴾
[الأنعَام: 85]
﴿وزكريا ويحيى وعيسى وإلياس كل من الصالحين﴾ [الأنعَام: 85]
Abubakar Mahmood Jummi Da Zakariyya da Yahaya da Isa da Ilyasu dukansu daga salihai suke |
Abubakar Mahmoud Gumi Da Zakariyya da Yahaya da Isa da Ilyasu dukansu daga salihai suke |
Abubakar Mahmoud Gumi Da Zakariyya da Yahaya da Isa da Ilyasu dukansu daga sãlihai suke |