Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 86 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿وَإِسۡمَٰعِيلَ وَٱلۡيَسَعَ وَيُونُسَ وَلُوطٗاۚ وَكُلّٗا فَضَّلۡنَا عَلَى ٱلۡعَٰلَمِينَ ﴾
[الأنعَام: 86]
﴿وإسماعيل واليسع ويونس ولوطا وكلا فضلنا على العالمين﴾ [الأنعَام: 86]
Abubakar Mahmood Jummi Da Isma'la da Ilyasa, a da Yunusa da Luɗu, kuma dukansu Mun fifita su a kan talikai |
Abubakar Mahmoud Gumi Da Isma'la da Ilyasa, a da Yunusa da Luɗu, kuma dukansu Mun fifita su a kan talikai |
Abubakar Mahmoud Gumi Da Ismã'la da Ilyasa, a da Yũnusa da Luɗu, kuma dukansu Mun fĩfĩtã su a kan tãlikai |