Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 87 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿وَمِنۡ ءَابَآئِهِمۡ وَذُرِّيَّٰتِهِمۡ وَإِخۡوَٰنِهِمۡۖ وَٱجۡتَبَيۡنَٰهُمۡ وَهَدَيۡنَٰهُمۡ إِلَىٰ صِرَٰطٖ مُّسۡتَقِيمٖ ﴾
[الأنعَام: 87]
﴿ومن آبائهم وذرياتهم وإخوانهم واجتبيناهم وهديناهم إلى صراط مستقيم﴾ [الأنعَام: 87]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma daga ubanninsu, da zuriyarsu, da 'yan'uwansu, kuma Muka zaɓe su, kuma Muka shiryar da su zuwa ga hanya madaidaiciya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma daga ubanninsu, da zuriyarsu, da 'yan'uwansu, kuma Muka zaɓe su, kuma Muka shiryar da su zuwa ga hanya madaidaiciya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma daga ubanninsu, da zũriyarsu, da 'yan'uwansu, kuma Muka zãɓe su, kuma Muka shiryar da su zuwa ga hanya madaidaiciya |