Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 88 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿ذَٰلِكَ هُدَى ٱللَّهِ يَهۡدِي بِهِۦ مَن يَشَآءُ مِنۡ عِبَادِهِۦۚ وَلَوۡ أَشۡرَكُواْ لَحَبِطَ عَنۡهُم مَّا كَانُواْ يَعۡمَلُونَ ﴾
[الأنعَام: 88]
﴿ذلك هدى الله يهدي به من يشاء من عباده ولو أشركوا لحبط﴾ [الأنعَام: 88]
Abubakar Mahmood Jummi Wancan ne shiryarwar Allah, Yana shiryar da wanda Yake so daga bayinSa. Kuma da sun yi shirki da haƙiƙa abin da suka kasance suna, aikatawa ya lalace |
Abubakar Mahmoud Gumi Wancan ne shiryarwar Allah, Yana shiryar da wanda Yake so daga bayinSa. Kuma da sun yi shirki da haƙiƙa abin da suka kasance suna, aikatawa ya lalace |
Abubakar Mahmoud Gumi Wancan ne shiryarwar Allah, Yanã shiryar da wanda Yake so daga bayinSa. Kuma dã sun yi shirki dã haƙĩƙa abin da suka kasance sunã, aikatãwa yã lãlãce |