Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 97 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿وَهُوَ ٱلَّذِي جَعَلَ لَكُمُ ٱلنُّجُومَ لِتَهۡتَدُواْ بِهَا فِي ظُلُمَٰتِ ٱلۡبَرِّ وَٱلۡبَحۡرِۗ قَدۡ فَصَّلۡنَا ٱلۡأٓيَٰتِ لِقَوۡمٖ يَعۡلَمُونَ ﴾
[الأنعَام: 97]
﴿وهو الذي جعل لكم النجوم لتهتدوا بها في ظلمات البر والبحر قد﴾ [الأنعَام: 97]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Shi ne Ya sanya muku taurari domin ku shiryu da su a cikin duffan tudu da ruwa. Lalle ne Mun bayyana ayoyi daki-daki, ga mutane waɗanda suke sani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Shi ne Ya sanya muku taurari domin ku shiryu da su a cikin duffan tudu da ruwa. Lalle ne Mun bayyana ayoyi daki-daki, ga mutane waɗanda suke sani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Shi ne Ya sanya muku taurãri dõmin ku shiryu da su a cikin duffan tudu da ruwa. Lalle ne Mun bayyana ãyõyi daki-daki, ga mutãne waɗanda suke sani |