×

Kuma Shi ne Ya saukar da ruwa daga sama, Muka fitar da 6:99 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-An‘am ⮕ (6:99) ayat 99 in Hausa

6:99 Surah Al-An‘am ayat 99 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 99 - الأنعَام - Page - Juz 7

﴿وَهُوَ ٱلَّذِيٓ أَنزَلَ مِنَ ٱلسَّمَآءِ مَآءٗ فَأَخۡرَجۡنَا بِهِۦ نَبَاتَ كُلِّ شَيۡءٖ فَأَخۡرَجۡنَا مِنۡهُ خَضِرٗا نُّخۡرِجُ مِنۡهُ حَبّٗا مُّتَرَاكِبٗا وَمِنَ ٱلنَّخۡلِ مِن طَلۡعِهَا قِنۡوَانٞ دَانِيَةٞ وَجَنَّٰتٖ مِّنۡ أَعۡنَابٖ وَٱلزَّيۡتُونَ وَٱلرُّمَّانَ مُشۡتَبِهٗا وَغَيۡرَ مُتَشَٰبِهٍۗ ٱنظُرُوٓاْ إِلَىٰ ثَمَرِهِۦٓ إِذَآ أَثۡمَرَ وَيَنۡعِهِۦٓۚ إِنَّ فِي ذَٰلِكُمۡ لَأٓيَٰتٖ لِّقَوۡمٖ يُؤۡمِنُونَ ﴾
[الأنعَام: 99]

Kuma Shi ne Ya saukar da ruwa daga sama, Muka fitar da tsiron dukkan kõme game dã shi, sa'an nan Muka fitar da kõre daga gare shi, Muna fitar da kwãya ɗamfararriya daga gare shi (kõren),* kuma daga dabĩno daga hirtsinta akwai dumbuje-dumbuje makusanta, kuma (Muka fitar) da gõnaki na inabõbi da zãitũni da rummãni, mãsu kamã da jũna da wasun mãsu kama da jũna. Ku dũba zuwa 'ya'yan itãcensa, idan ya yi 'ya'yan, da nunarsa. Lalle ne a cikin wannan akwai ãyõyi ga waɗanda suke yin ĩmãni

❮ Previous Next ❯

ترجمة: وهو الذي أنـزل من السماء ماء فأخرجنا به نبات كل شيء فأخرجنا, باللغة الهوسا

﴿وهو الذي أنـزل من السماء ماء فأخرجنا به نبات كل شيء فأخرجنا﴾ [الأنعَام: 99]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma Shi ne Ya saukar da ruwa daga sama, Muka fitar da tsiron dukkan kome game da shi, sa'an nan Muka fitar da kore daga gare shi, Muna fitar da kwaya ɗamfararriya daga gare shi (koren),* kuma daga dabino daga hirtsinta akwai dumbuje-dumbuje makusanta, kuma (Muka fitar) da gonaki na inabobi da zaituni da rummani, masu kama da juna da wasun masu kama da juna. Ku duba zuwa 'ya'yan itacensa, idan ya yi 'ya'yan, da nunarsa. Lalle ne a cikin wannan akwai ayoyi ga waɗanda suke yin imani
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma Shi ne Ya saukar da ruwa daga sama, Muka fitar da tsiron dukkan kome game da shi, sa'an nan Muka fitar da kore daga gare shi, Muna fitar da kwaya ɗamfararriya daga gare shi (koren), kuma daga dabino daga hirtsinta akwai dumbuje-dumbuje makusanta, kuma (Muka fitar) da gonaki na inabobi da zaituni da rummani, masu kama da juna da wasun masu kama da juna. Ku duba zuwa 'ya'yan itacensa, idan ya yi 'ya'yan, da nunarsa. Lalle ne a cikin wannan akwai ayoyi ga waɗanda suke yin imani
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma Shi ne Ya saukar da ruwa daga sama, Muka fitar da tsiron dukkan kõme game dã shi, sa'an nan Muka fitar da kõre daga gare shi, Muna fitar da kwãya ɗamfararriya daga gare shi (kõren), kuma daga dabĩno daga hirtsinta akwai dumbuje-dumbuje makusanta, kuma (Muka fitar) da gõnaki na inabõbi da zãitũni da rummãni, mãsu kamã da jũna da wasun mãsu kama da jũna. Ku dũba zuwa 'ya'yan itãcensa, idan ya yi 'ya'yan, da nunarsa. Lalle ne a cikin wannan akwai ãyõyi ga waɗanda suke yin ĩmãni
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek