Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 100 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿وَجَعَلُواْ لِلَّهِ شُرَكَآءَ ٱلۡجِنَّ وَخَلَقَهُمۡۖ وَخَرَقُواْ لَهُۥ بَنِينَ وَبَنَٰتِۭ بِغَيۡرِ عِلۡمٖۚ سُبۡحَٰنَهُۥ وَتَعَٰلَىٰ عَمَّا يَصِفُونَ ﴾
[الأنعَام: 100]
﴿وجعلوا لله شركاء الجن وخلقهم وخرقوا له بنين وبنات بغير علم سبحانه﴾ [الأنعَام: 100]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma suka sanya wa Allah abokan tarayya, aljannu, alhali kuwa (Shi) Ya halitta su. Kuma sun ƙirƙira masa ɗiya da 'ya'ya, ba da ilmi ba. TsarkinSa ya tabbata! Kuma Ya ɗaukaka daga abin da suke sifantawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka sanya wa Allah abokan tarayya, aljannu, alhali kuwa (Shi) Ya halitta su. Kuma sun ƙirƙira masa ɗiya da 'ya'ya, ba da ilmi ba. TsarkinSa ya tabbata! Kuma Ya ɗaukaka daga abin da suke sifantawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka sanya wa Allah abõkan tãrayya, aljannu, alhãli kuwa (Shi) Ya halitta su. Kuma sun ƙirƙira masa ɗiya da 'yã'ya, bã da ilmi ba. TsarkinSa yã tabbata! Kuma Ya ɗaukaka daga abin da suke sifantãwa |