Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 98 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿وَهُوَ ٱلَّذِيٓ أَنشَأَكُم مِّن نَّفۡسٖ وَٰحِدَةٖ فَمُسۡتَقَرّٞ وَمُسۡتَوۡدَعٞۗ قَدۡ فَصَّلۡنَا ٱلۡأٓيَٰتِ لِقَوۡمٖ يَفۡقَهُونَ ﴾
[الأنعَام: 98]
﴿وهو الذي أنشأكم من نفس واحدة فمستقر ومستودع قد فصلنا الآيات لقوم﴾ [الأنعَام: 98]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Shi ne Ya ƙaga halittarku daga rai guda, sa'an nan da mai tabbata da wanda ake ajewa. Lalle ne Mun bayyana ayoyi daki-daki, ga mutane waɗanda suke fahimta |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Shi ne Ya ƙaga halittarku daga rai guda, sa'an nan da mai tabbata da wanda ake ajewa. Lalle ne Mun bayyana ayoyi daki-daki, ga mutane waɗanda suke fahimta |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Shi ne Ya ƙãga halittarku daga rai guda, sa'an nan da mai tabbata da wanda ake ajẽwa. Lalle ne Mun bayyanã ãyõyi daki-daki, ga mutãne waɗanda suke fahimta |