×

Zumuntarku bã zã ta amfãne ku ba, haka kuma ɗiyanku, a Rãnar 60:3 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Mumtahanah ⮕ (60:3) ayat 3 in Hausa

60:3 Surah Al-Mumtahanah ayat 3 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Mumtahanah ayat 3 - المُمتَحنَة - Page - Juz 28

﴿لَن تَنفَعَكُمۡ أَرۡحَامُكُمۡ وَلَآ أَوۡلَٰدُكُمۡۚ يَوۡمَ ٱلۡقِيَٰمَةِ يَفۡصِلُ بَيۡنَكُمۡۚ وَٱللَّهُ بِمَا تَعۡمَلُونَ بَصِيرٞ ﴾
[المُمتَحنَة: 3]

Zumuntarku bã zã ta amfãne ku ba, haka kuma ɗiyanku, a Rãnar Kiyãma. (Allah) zai* rarrabe tsakãninku, kuma Allah Mai gani ne ga abin da kuke aikatãwa

❮ Previous Next ❯

ترجمة: لن تنفعكم أرحامكم ولا أولادكم يوم القيامة يفصل بينكم والله بما تعملون, باللغة الهوسا

﴿لن تنفعكم أرحامكم ولا أولادكم يوم القيامة يفصل بينكم والله بما تعملون﴾ [المُمتَحنَة: 3]

Abubakar Mahmood Jummi
Zumuntarku ba za ta amfane ku ba, haka kuma ɗiyanku, a Ranar Kiyama. (Allah) zai* rarrabe tsakaninku, kuma Allah Mai gani ne ga abin da kuke aikatawa
Abubakar Mahmoud Gumi
Zumuntarku ba za ta amfane ku ba, haka kuma ɗiyanku, a Ranar Kiyama. (Allah) zai rarrabe tsakaninku, kuma Allah Mai gani ne ga abin da kuke aikatawa
Abubakar Mahmoud Gumi
Zumuntarku bã zã ta amfãne ku ba, haka kuma ɗiyanku, a Rãnar Kiyãma. (Allah) zai rarrabe tsakãninku, kuma Allah Mai gani ne ga abin da kuke aikatãwa
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek