Quran with Hausa translation - Surah Al-Mumtahanah ayat 4 - المُمتَحنَة - Page - Juz 28
﴿قَدۡ كَانَتۡ لَكُمۡ أُسۡوَةٌ حَسَنَةٞ فِيٓ إِبۡرَٰهِيمَ وَٱلَّذِينَ مَعَهُۥٓ إِذۡ قَالُواْ لِقَوۡمِهِمۡ إِنَّا بُرَءَٰٓؤُاْ مِنكُمۡ وَمِمَّا تَعۡبُدُونَ مِن دُونِ ٱللَّهِ كَفَرۡنَا بِكُمۡ وَبَدَا بَيۡنَنَا وَبَيۡنَكُمُ ٱلۡعَدَٰوَةُ وَٱلۡبَغۡضَآءُ أَبَدًا حَتَّىٰ تُؤۡمِنُواْ بِٱللَّهِ وَحۡدَهُۥٓ إِلَّا قَوۡلَ إِبۡرَٰهِيمَ لِأَبِيهِ لَأَسۡتَغۡفِرَنَّ لَكَ وَمَآ أَمۡلِكُ لَكَ مِنَ ٱللَّهِ مِن شَيۡءٖۖ رَّبَّنَا عَلَيۡكَ تَوَكَّلۡنَا وَإِلَيۡكَ أَنَبۡنَا وَإِلَيۡكَ ٱلۡمَصِيرُ ﴾
[المُمتَحنَة: 4]
﴿قد كانت لكم أسوة حسنة في إبراهيم والذين معه إذ قالوا لقومهم﴾ [المُمتَحنَة: 4]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle abin koyi mai kyau ya kasance a gare ku game da Ibrahim da waɗanda ke tare da shi a lokacin da suka ce wa mutnensu, "Lalle mu babu ruwanmu daku, kuma da abin da kuke bautawa, baicin Allah, mun fita batunku, kuma ƙiyayya da jiyewa juna sun bayyana a tsakaninmu, sai kun yi imani da Allah Shi kaɗai." Face maganar Ibrahim ga ubansa (da yace), "Lalle za ni nema maka gafara kuma ban mallaki kome ba daga Allah saboda kai." "Ya Ubangijinmu! A gare Ka muka dogara, kuma gare Ka muka mayar da al' amuranmu, kuma zuwa gare Ka makoma take |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle abin koyi mai kyau ya kasance a gare ku game da Ibrahim da waɗanda ke tare da shi a lokacin da suka ce wa mutnensu, "Lalle mu babu ruwanmu daku, kuma da abin da kuke bautawa, baicin Allah, mun fita batunku, kuma ƙiyayya da jiyewa juna sun bayyana a tsakaninmu, sai kun yi imani da Allah Shi kaɗai." Face maganar Ibrahim ga ubansa (da yace), "Lalle za ni nema maka gafara kuma ban mallaki kome ba daga Allah saboda kai." "Ya Ubangijinmu! A gare Ka muka dogara, kuma gare Ka muka mayar da al' amuranmu, kuma zuwa gare Ka makoma take |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle abin kõyi mai kyau ya kasance a gare ku game da Ibrãhĩm da waɗanda ke tãre da shi a lõkacin da suka ce wa mutnensu, "Lalle mũ bãbu ruwanmu daku, kuma da abin da kuke bautãwa, baicin Allah, mun fita batunku, kuma ƙiyayya da jiyẽwa jũna sun bayyana a tsakãninmu, sai kun yi ĩmãni da Allah Shi kaɗai." Fãce maganar Ibrãhĩm ga ubansa (da yace), "Lalle za ni nẽma maka gãfara kuma ban mallaki kõme ba daga Allah sabõda kai." "Yã Ubangijinmu! A gare Ka muka dõgara, kuma gare Ka muka mayar da al' amuranmu, kuma zuwa gare Ka makõma take |