Quran with Hausa translation - Surah As-saff ayat 12 - الصَّف - Page - Juz 28
﴿يَغۡفِرۡ لَكُمۡ ذُنُوبَكُمۡ وَيُدۡخِلۡكُمۡ جَنَّٰتٖ تَجۡرِي مِن تَحۡتِهَا ٱلۡأَنۡهَٰرُ وَمَسَٰكِنَ طَيِّبَةٗ فِي جَنَّٰتِ عَدۡنٖۚ ذَٰلِكَ ٱلۡفَوۡزُ ٱلۡعَظِيمُ ﴾
[الصَّف: 12]
﴿يغفر لكم ذنوبكم ويدخلكم جنات تجري من تحتها الأنهار ومساكن طيبة في﴾ [الصَّف: 12]
Abubakar Mahmood Jummi Sai Allah Ya gafarta muku zunubbanku, kuma Ya shigar da ku gidajen Aljanna, ƙoramu na gudana daga ƙarƙashinsu, da waɗansu ɗakuna masu daɗi a cikin gidajen Aljannar zama. Wannan shi ne babban rabo, mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai Allah Ya gafarta muku zunubbanku, kuma Ya shigar da ku gidajen Aljanna, ƙoramu na gudana daga ƙarƙashinsu, da waɗansu ɗakuna masu daɗi a cikin gidajen Aljannar zama. Wannan shi ne babban rabo, mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai Allah Ya gãfarta muku zunubbanku, kuma Ya shigar da ku gidãjen Aljanna, ƙoramu na gudãna daga ƙarƙashinsu, da waɗansu ɗãkuna mãsu dãɗi a cikin gidãjen Aljannar zama. Wannan shĩ ne babban rabo, mai girma |