Quran with Hausa translation - Surah As-saff ayat 13 - الصَّف - Page - Juz 28
﴿وَأُخۡرَىٰ تُحِبُّونَهَاۖ نَصۡرٞ مِّنَ ٱللَّهِ وَفَتۡحٞ قَرِيبٞۗ وَبَشِّرِ ٱلۡمُؤۡمِنِينَ ﴾
[الصَّف: 13]
﴿وأخرى تحبونها نصر من الله وفتح قريب وبشر المؤمنين﴾ [الصَّف: 13]
Abubakar Mahmood Jummi Da wata (falala) da yake kuna son ta; taimako daga Allah da cin nasara wanda yake kusa. Kuma ka yi bushara ga muminai |
Abubakar Mahmoud Gumi Da wata (falala) da yake kuna son ta; taimako daga Allah da cin nasara wanda yake kusa. Kuma ka yi bushara ga muminai |
Abubakar Mahmoud Gumi Da wata (falala) da yake kunã son ta; taimako daga Allah da cin nasara wanda yake kusa. Kuma ka yi bushãra ga mũminai |