Quran with Hausa translation - Surah As-saff ayat 8 - الصَّف - Page - Juz 28
﴿يُرِيدُونَ لِيُطۡفِـُٔواْ نُورَ ٱللَّهِ بِأَفۡوَٰهِهِمۡ وَٱللَّهُ مُتِمُّ نُورِهِۦ وَلَوۡ كَرِهَ ٱلۡكَٰفِرُونَ ﴾
[الصَّف: 8]
﴿يريدون ليطفئوا نور الله بأفواههم والله متم نوره ولو كره الكافرون﴾ [الصَّف: 8]
Abubakar Mahmood Jummi Suna nufin su bice hasken Allah da bakunansu alhali kuwa Allah Mai kammala hasken Sa ne, kuma ko da kafirai sun ƙi |
Abubakar Mahmoud Gumi Suna nufin su bice hasken Allah da bakunansu alhali kuwa Allah Mai kammala haskenSa ne, kuma ko da kafirai sun ƙi |
Abubakar Mahmoud Gumi Sunã nufin su bice hasken Allah da bãkunansu alhãli kuwa Allah Mai kammala haskenSa ne, kuma kõ da kãfirai sun ƙi |