Quran with Hausa translation - Surah Al-Jumu‘ah ayat 5 - الجُمعَة - Page - Juz 28
﴿مَثَلُ ٱلَّذِينَ حُمِّلُواْ ٱلتَّوۡرَىٰةَ ثُمَّ لَمۡ يَحۡمِلُوهَا كَمَثَلِ ٱلۡحِمَارِ يَحۡمِلُ أَسۡفَارَۢاۚ بِئۡسَ مَثَلُ ٱلۡقَوۡمِ ٱلَّذِينَ كَذَّبُواْ بِـَٔايَٰتِ ٱللَّهِۚ وَٱللَّهُ لَا يَهۡدِي ٱلۡقَوۡمَ ٱلظَّٰلِمِينَ ﴾
[الجُمعَة: 5]
﴿مثل الذين حملوا التوراة ثم لم يحملوها كمثل الحمار يحمل أسفارا بئس﴾ [الجُمعَة: 5]
Abubakar Mahmood Jummi Misalin waɗanda aka ɗora wa ɗaukar Attaura sa'an nan ba su ɗauke ta ba, kamar misalin jaki ne Yana ɗaukar littattafai. Tir da misalin mutanen* nan da suka ƙaryata game da ayoyin Allah! Kuma Allah ba Ya shiryar da mutane azzalumai |
Abubakar Mahmoud Gumi Misalin waɗanda aka ɗora wa ɗaukar Attaura sa'an nan ba su ɗauke ta ba, kamar misalin jaki ne Yana ɗaukar littattafai. Tir da misalin mutanen nan da suka ƙaryata game da ayoyin Allah! Kuma Allah ba Ya shiryar da mutane azzalumai |
Abubakar Mahmoud Gumi Misãlin waɗanda aka ɗõra wa ɗaukar Attaura sa'an nan ba su ɗauke ta ba, kamar misãlin jãki ne Yanã ɗaukar littattafai. Tir da misãlin mutãnen nan da suka ƙaryatã game da ãyõyin Allah! Kuma Allah bã Yã shiryar da mutãnẽ azzãlumai |