×

Ka ce: "Yã kũ waɗanda suka tũba (Yahũdu)! Idan kun riya cẽwa 62:6 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Jumu‘ah ⮕ (62:6) ayat 6 in Hausa

62:6 Surah Al-Jumu‘ah ayat 6 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Jumu‘ah ayat 6 - الجُمعَة - Page - Juz 28

﴿قُلۡ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ هَادُوٓاْ إِن زَعَمۡتُمۡ أَنَّكُمۡ أَوۡلِيَآءُ لِلَّهِ مِن دُونِ ٱلنَّاسِ فَتَمَنَّوُاْ ٱلۡمَوۡتَ إِن كُنتُمۡ صَٰدِقِينَ ﴾
[الجُمعَة: 6]

Ka ce: "Yã kũ waɗanda suka tũba (Yahũdu)! Idan kun riya cẽwa kũ ne zãɓaɓɓun Allah bã sauran mutanẽ ba, sai ku yi gũrin mutuwa* idan kun kasance mãsu gaskiya

❮ Previous Next ❯

ترجمة: قل ياأيها الذين هادوا إن زعمتم أنكم أولياء لله من دون الناس, باللغة الهوسا

﴿قل ياأيها الذين هادوا إن زعمتم أنكم أولياء لله من دون الناس﴾ [الجُمعَة: 6]

Abubakar Mahmood Jummi
Ka ce: "Ya ku waɗanda suka tuba (Yahudu)! Idan kun riya cewa ku ne zaɓaɓɓun Allah ba sauran mutane ba, sai ku yi gurin mutuwa* idan kun kasance masu gaskiya
Abubakar Mahmoud Gumi
Ka ce: "Ya ku waɗandasuka tuba (Yahudu)! Idan kun riya cewa ku ne zaɓaɓɓun Allah ba sauran mutane ba, sai ku yi gurin mutuwa idan kun kasance masu gaskiya
Abubakar Mahmoud Gumi
Ka ce: "Yã kũ waɗandasuka tũba (Yahũdu)! Idan kun riya cẽwa kũ ne zãɓaɓɓun Allah bã sauran mutanẽ ba, sai ku yi gũrin mutuwa idan kun kasance mãsu gaskiya
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek