Quran with Hausa translation - Surah Al-Munafiqun ayat 11 - المُنَافِقُونَ - Page - Juz 28
﴿وَلَن يُؤَخِّرَ ٱللَّهُ نَفۡسًا إِذَا جَآءَ أَجَلُهَاۚ وَٱللَّهُ خَبِيرُۢ بِمَا تَعۡمَلُونَ ﴾
[المُنَافِقُونَ: 11]
﴿ولن يؤخر الله نفسا إذا جاء أجلها والله خبير بما تعملون﴾ [المُنَافِقُونَ: 11]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Allah ba zai jinkirta wa wani rai ba idan ajalinsa ya je. Kuma Allah Masani ne ga abin da suke aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Allah ba zai jinkirta wa wani rai ba idan ajalinsa ya je. Kuma Allah Masani ne ga abin da suke aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Allah bã zai jinkirta wa wani rai ba idan ajalinsa ya je. Kuma Allah Masani ne ga abin da suke aikatãwa |