Quran with Hausa translation - Surah Al-Munafiqun ayat 10 - المُنَافِقُونَ - Page - Juz 28
﴿وَأَنفِقُواْ مِن مَّا رَزَقۡنَٰكُم مِّن قَبۡلِ أَن يَأۡتِيَ أَحَدَكُمُ ٱلۡمَوۡتُ فَيَقُولَ رَبِّ لَوۡلَآ أَخَّرۡتَنِيٓ إِلَىٰٓ أَجَلٖ قَرِيبٖ فَأَصَّدَّقَ وَأَكُن مِّنَ ٱلصَّٰلِحِينَ ﴾
[المُنَافِقُونَ: 10]
﴿وأنفقوا من ما رزقناكم من قبل أن يأتي أحدكم الموت فيقول رب﴾ [المُنَافِقُونَ: 10]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ku ciyar daga abin da Muka azurta ku daga gabanin mutuwa ta je wa ɗayanku har ya ce: "Ya Ubangijina! Don me ba Ka yi mini jinkiri ba zuwa ga wani ajali makusanci domin in gaskata kuma in kasance daga salihai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ku ciyar daga abin da Muka azurta ku daga gabanin mutuwa ta je wa ɗayanku har ya ce: "Ya Ubangijina! Don me ba Ka yi mini jinkiri ba zuwa ga wani ajali makusanci domin in gaskata kuma in kasance daga salihai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ku ciyar daga abin da Muka azurta ku daga gãbanin mutuwa ta je wa ɗayanku har ya ce: "Yã Ubangijina! Don me ba Ka yi mini jinkiri ba zuwa ga wani ajali makusanci dõmin in gaskata kuma in kasance daga sãlihai |