Quran with Hausa translation - Surah Al-Munafiqun ayat 2 - المُنَافِقُونَ - Page - Juz 28
﴿ٱتَّخَذُوٓاْ أَيۡمَٰنَهُمۡ جُنَّةٗ فَصَدُّواْ عَن سَبِيلِ ٱللَّهِۚ إِنَّهُمۡ سَآءَ مَا كَانُواْ يَعۡمَلُونَ ﴾
[المُنَافِقُونَ: 2]
﴿اتخذوا أيمانهم جنة فصدوا عن سبيل الله إنهم ساء ما كانوا يعملون﴾ [المُنَافِقُونَ: 2]
Abubakar Mahmood Jummi Sun riƙi rantsuwowinsu garkuwa, sai suka taushe daga tafarkin Allah. Lalle su abin da suka kasance suna aikatawa ya munana |
Abubakar Mahmoud Gumi Sun riƙi rantsuwowinsu garkuwa, sai suka taushe daga tafarkin Allah. Lalle su abin da suka kasance suna aikatawa ya munana |
Abubakar Mahmoud Gumi Sun riƙi rantsuwõwinsu garkuwa, sai suka taushe daga tafarkin Allah. Lalle sũ abin da suka kasance sunã aikatãwa ya mũnana |