×

Idan munãfukai* suka jẽ maka suka ce: "Munẽ shaidar lalle kai haƙĩƙa 63:1 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Munafiqun ⮕ (63:1) ayat 1 in Hausa

63:1 Surah Al-Munafiqun ayat 1 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Munafiqun ayat 1 - المُنَافِقُونَ - Page - Juz 28

﴿إِذَا جَآءَكَ ٱلۡمُنَٰفِقُونَ قَالُواْ نَشۡهَدُ إِنَّكَ لَرَسُولُ ٱللَّهِۗ وَٱللَّهُ يَعۡلَمُ إِنَّكَ لَرَسُولُهُۥ وَٱللَّهُ يَشۡهَدُ إِنَّ ٱلۡمُنَٰفِقِينَ لَكَٰذِبُونَ ﴾
[المُنَافِقُونَ: 1]

Idan munãfukai* suka jẽ maka suka ce: "Munẽ shaidar lalle kai haƙĩƙa Manzon Allah ne," Kuma Allah Yanã sane da lalle Kai, haƙĩƙa Manzon Sa ne, kuma Allah Yanã shaida lalle munafukan haƙĩƙa, maƙaryata ne

❮ Previous Next ❯

ترجمة: إذا جاءك المنافقون قالوا نشهد إنك لرسول الله والله يعلم إنك لرسوله, باللغة الهوسا

﴿إذا جاءك المنافقون قالوا نشهد إنك لرسول الله والله يعلم إنك لرسوله﴾ [المُنَافِقُونَ: 1]

Abubakar Mahmood Jummi
Idan munafukai* suka je maka suka ce: "Mune shaidar lalle kai haƙiƙa Manzon Allah ne," Kuma Allah Yana sane da lalle Kai, haƙiƙa Manzon Sa ne, kuma Allah Yana shaida lalle munafukan haƙiƙa, maƙaryata ne
Abubakar Mahmoud Gumi
Idan munafukai suka je maka suka ce: "Mune shaidar lalle kai haƙiƙa Manzon Allah ne," Kuma Allah Yana sane da lalle Kai, haƙiƙa ManzonSa ne, kuma Allah Yana shaida lalle munafukan haƙiƙa, maƙaryata ne
Abubakar Mahmoud Gumi
Idan munãfukai suka jẽ maka suka ce: "Munẽ shaidar lalle kai haƙĩƙa Manzon Allah ne," Kuma Allah Yanã sane da lalle Kai, haƙĩƙa ManzonSa ne, kuma Allah Yanã shaida lalle munafukan haƙĩƙa, maƙaryata ne
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek