Quran with Hausa translation - Surah Al-Munafiqun ayat 6 - المُنَافِقُونَ - Page - Juz 28
﴿سَوَآءٌ عَلَيۡهِمۡ أَسۡتَغۡفَرۡتَ لَهُمۡ أَمۡ لَمۡ تَسۡتَغۡفِرۡ لَهُمۡ لَن يَغۡفِرَ ٱللَّهُ لَهُمۡۚ إِنَّ ٱللَّهَ لَا يَهۡدِي ٱلۡقَوۡمَ ٱلۡفَٰسِقِينَ ﴾
[المُنَافِقُونَ: 6]
﴿سواء عليهم أستغفرت لهم أم لم تستغفر لهم لن يغفر الله لهم﴾ [المُنَافِقُونَ: 6]
Abubakar Mahmood Jummi Daidai ne a kansu, ka nema musu gafara ko ba ka nemamusu ba. faufau Allah ba zai gafarta musu ba. Lalle Allah, ba zai shiryar da mutane fasiƙai ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Daidai ne a kansu, ka nema musu gafara ko ba ka nemamusu ba. faufau Allah ba zai gafarta musu ba. Lalle Allah, ba zai shiryar da mutane fasiƙai ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Daidai ne a kansu, kã nẽma musu gãfara kõ ba ka nẽmamusu ba. faufau Allah bã zai gãfarta musu ba. Lalle Allah, bã zai shiryar da mutãne fãsiƙai ba |