Quran with Hausa translation - Surah Al-Munafiqun ayat 7 - المُنَافِقُونَ - Page - Juz 28
﴿هُمُ ٱلَّذِينَ يَقُولُونَ لَا تُنفِقُواْ عَلَىٰ مَنۡ عِندَ رَسُولِ ٱللَّهِ حَتَّىٰ يَنفَضُّواْۗ وَلِلَّهِ خَزَآئِنُ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِ وَلَٰكِنَّ ٱلۡمُنَٰفِقِينَ لَا يَفۡقَهُونَ ﴾
[المُنَافِقُونَ: 7]
﴿هم الذين يقولون لا تنفقوا على من عند رسول الله حتى ينفضوا﴾ [المُنَافِقُونَ: 7]
Abubakar Mahmood Jummi Su ne waɗanda ke cewa "Kada ku ciyar a kan wanda ke wurin Manzon Allah har su watse," alhali kuwa taskokin sammai da ƙasa ga Allah suke kuma amma munafukai ba su fahimta |
Abubakar Mahmoud Gumi Su ne waɗanda ke cewa "Kada ku ciyar a kan wanda ke wurin Manzon Allah har su watse," alhali kuwa taskokin sammai da ƙasa ga Allah suke kuma amma munafukai ba su fahimta |
Abubakar Mahmoud Gumi Sũ ne waɗanda ke cẽwa "Kada ku ciyar a kan wanda ke wurin Manzon Allah har su wãtse," alhali kuwa taskõkin sammai da ƙasa ga Allah suke kuma amma munãfukai bã su fahimta |