Quran with Hausa translation - Surah Al-Munafiqun ayat 9 - المُنَافِقُونَ - Page - Juz 28
﴿يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ لَا تُلۡهِكُمۡ أَمۡوَٰلُكُمۡ وَلَآ أَوۡلَٰدُكُمۡ عَن ذِكۡرِ ٱللَّهِۚ وَمَن يَفۡعَلۡ ذَٰلِكَ فَأُوْلَٰٓئِكَ هُمُ ٱلۡخَٰسِرُونَ ﴾
[المُنَافِقُونَ: 9]
﴿ياأيها الذين آمنوا لا تلهكم أموالكم ولا أولادكم عن ذكر الله ومن﴾ [المُنَافِقُونَ: 9]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ku waɗanda suka yi imani! Kada dukiyoyinku da ɗiyanku su shagaltar da ku daga ambaton Allah. Kuma wanda ya yi haka, to, waɗannan su ne masu hasara |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ku waɗanda suka yi imani! Kada dukiyoyinku da ɗiyanku su shagaltar da ku daga ambaton Allah. Kuma wanda ya yi haka, to, waɗannan su ne masu hasara |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ku waɗanda suka yi ĩmãni! Kada dũkiyõyinku da ɗiyanku su shagaltar da ku daga ambaton Allah. Kuma wanda ya yi haka, to, waɗannan sũ ne mãsu hasãra |