Quran with Hausa translation - Surah Al-Munafiqun ayat 8 - المُنَافِقُونَ - Page - Juz 28
﴿يَقُولُونَ لَئِن رَّجَعۡنَآ إِلَى ٱلۡمَدِينَةِ لَيُخۡرِجَنَّ ٱلۡأَعَزُّ مِنۡهَا ٱلۡأَذَلَّۚ وَلِلَّهِ ٱلۡعِزَّةُ وَلِرَسُولِهِۦ وَلِلۡمُؤۡمِنِينَ وَلَٰكِنَّ ٱلۡمُنَٰفِقِينَ لَا يَعۡلَمُونَ ﴾
[المُنَافِقُونَ: 8]
﴿يقولون لئن رجعنا إلى المدينة ليخرجن الأعز منها الأذل ولله العزة ولرسوله﴾ [المُنَافِقُونَ: 8]
Abubakar Mahmood Jummi Suna cewa "Lalle ne idan mun koma* zuwa Madinar, haƙiƙa mafi rinjaya zai fitar da mafi ƙasƙanta daga gare ta, alhali kuwa rinjayar ga Allah take kuma da ManzonSa, kuma da muminai, kuma amma munafikai ba su sani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Suna cewa "Lalle ne idan mun koma zuwa Madinar, haƙiƙa mafi rinjaya zai fitar da mafi ƙasƙanta daga gare ta, alhali kuwa rinjayar ga Allah take kuma da ManzonSa, kuma da muminai, kuma amma munafikai ba su sani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Sunã cẽwa "Lalle ne idan mun kõma zuwa Madĩnar, haƙĩƙa mafi rinjaya zai fitar da mafi ƙasƙanta daga gare ta, alhãli kuwa rinjãyar ga Allah take kuma da ManzonSa, kuma da mũminai, kuma amma munãfikai ba su sani ba |