Quran with Hausa translation - Surah At-Taghabun ayat 17 - التغَابُن - Page - Juz 28
﴿إِن تُقۡرِضُواْ ٱللَّهَ قَرۡضًا حَسَنٗا يُضَٰعِفۡهُ لَكُمۡ وَيَغۡفِرۡ لَكُمۡۚ وَٱللَّهُ شَكُورٌ حَلِيمٌ ﴾
[التغَابُن: 17]
﴿إن تقرضوا الله قرضا حسنا يضاعفه لكم ويغفر لكم والله شكور حليم﴾ [التغَابُن: 17]
Abubakar Mahmood Jummi Idan kun bai wa Allah rance, rance mai kyau, (Allah) zai ninka shi a gare ku kuma Ya gafarta muku. Kuma Allah Mai yawan godiya ne, Mai haƙuri |
Abubakar Mahmoud Gumi Idan kun bai wa Allah rance, rance mai kyau, (Allah) zai ninka shi a gare ku kuma Ya gafarta muku. Kuma Allah Mai yawan godiya ne, Mai haƙuri |
Abubakar Mahmoud Gumi Idan kun bai wa Allah rance, rance mai kyau, (Allah) zai ninka shi a gare ku kuma Ya gãfarta muku. Kuma Allah Mai yawan gõdiya ne, Mai haƙuri |