Quran with Hausa translation - Surah AT-Talaq ayat 10 - الطَّلَاق - Page - Juz 28
﴿أَعَدَّ ٱللَّهُ لَهُمۡ عَذَابٗا شَدِيدٗاۖ فَٱتَّقُواْ ٱللَّهَ يَٰٓأُوْلِي ٱلۡأَلۡبَٰبِ ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْۚ قَدۡ أَنزَلَ ٱللَّهُ إِلَيۡكُمۡ ذِكۡرٗا ﴾
[الطَّلَاق: 10]
﴿أعد الله لهم عذابا شديدا فاتقوا الله ياأولي الألباب الذين آمنوا قد﴾ [الطَّلَاق: 10]
Abubakar Mahmood Jummi Allah Ya yi musu tattalin wata azaba mai tsanani. Saboda haka ku bi Allah da taƙawa, ya ma'abuta hankula, waɗanda suka yi imani! Haƙiƙa Allah Ya saukar da wata tunatarwa zuwa gare ku |
Abubakar Mahmoud Gumi Allah Ya yi musu tattalin wata azaba mai tsanani. Saboda haka ku bi Allah da taƙawa, ya ma'abuta hankula, waɗanda suka yi imani! Haƙiƙa Allah Ya saukar da wata tunatarwa zuwa gare ku |
Abubakar Mahmoud Gumi Allah Ya yi musu tattalin wata azãba mai tsanani. Sabõda haka ku bi Allah da taƙawa, yã ma'abũta hankula, waɗanda suka yi ĩmãni! Haƙĩƙa Allah Ya saukar da wata tunãtarwa zuwa gare ku |