Quran with Hausa translation - Surah AT-Talaq ayat 9 - الطَّلَاق - Page - Juz 28
﴿فَذَاقَتۡ وَبَالَ أَمۡرِهَا وَكَانَ عَٰقِبَةُ أَمۡرِهَا خُسۡرًا ﴾
[الطَّلَاق: 9]
﴿فذاقت وبال أمرها وكان عاقبة أمرها خسرا﴾ [الطَّلَاق: 9]
Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan ta ɗanɗana masifar al'amarinta. kuma ƙarshen al'amarinta ya kasance hasara |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan ta ɗanɗana masifar al'amarinta. kuma ƙarshen al'amarinta ya kasance hasara |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan ta ɗanɗana masĩfar al'amarinta. kuma ƙarshen al'amarinta ya kasance hasãra |