Quran with Hausa translation - Surah AT-Talaq ayat 2 - الطَّلَاق - Page - Juz 28
﴿فَإِذَا بَلَغۡنَ أَجَلَهُنَّ فَأَمۡسِكُوهُنَّ بِمَعۡرُوفٍ أَوۡ فَارِقُوهُنَّ بِمَعۡرُوفٖ وَأَشۡهِدُواْ ذَوَيۡ عَدۡلٖ مِّنكُمۡ وَأَقِيمُواْ ٱلشَّهَٰدَةَ لِلَّهِۚ ذَٰلِكُمۡ يُوعَظُ بِهِۦ مَن كَانَ يُؤۡمِنُ بِٱللَّهِ وَٱلۡيَوۡمِ ٱلۡأٓخِرِۚ وَمَن يَتَّقِ ٱللَّهَ يَجۡعَل لَّهُۥ مَخۡرَجٗا ﴾
[الطَّلَاق: 2]
﴿فإذا بلغن أجلهن فأمسكوهن بمعروف أو فارقوهن بمعروف وأشهدوا ذوي عدل منكم﴾ [الطَّلَاق: 2]
Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan idan sun isa ga ajalinsu (na idda) sai ku riƙe su da abin da aka sani ko ku rabu da su da abin da aka sani kuma ku shaidar da masu adalci biyu daga gare ku. Kuma ku tsayar da shaidar domin Allah. Wancan ɗinku ana yin wa'azi da shi ga wanda ya kasance yana yin imani da Allah da Ranar Lahira. Kuma wanda ya bi Allah da taƙawa, Allah zai sanya masa mafita |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan idan sun isa ga ajalinsu (na idda) sai ku riƙe su da abin da aka sani ko ku rabu da su da abin da aka sani kuma ku shaidar da masu adalci biyu daga gare ku. Kuma ku tsayar da shaidar domin Allah. Wancan ɗinku ana yin wa'azi da shi ga wanda ya kasance yana yin imani da Allah da Ranar Lahira. Kuma wanda ya bi Allah da taƙawa, Allah zai sanya masa mafita |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan idan sun isa ga ajalinsu (na idda) sai ku riƙe su da abin da aka sani kõ ku rabu da su da abin da aka sani kuma ku shaidar da mãsu adalci biyu daga gare ku. Kuma ku tsayar da shaidar dõmin Allah. Wancan ɗinku anã yin wa'azi da shi ga wanda ya kasance yanã yin ĩmãni da Allah da Rãnar Lãhira. Kuma wanda ya bi Allah da taƙawa, Allah zai sanya masa mafita |