Quran with Hausa translation - Surah AT-Talaq ayat 3 - الطَّلَاق - Page - Juz 28
﴿وَيَرۡزُقۡهُ مِنۡ حَيۡثُ لَا يَحۡتَسِبُۚ وَمَن يَتَوَكَّلۡ عَلَى ٱللَّهِ فَهُوَ حَسۡبُهُۥٓۚ إِنَّ ٱللَّهَ بَٰلِغُ أَمۡرِهِۦۚ قَدۡ جَعَلَ ٱللَّهُ لِكُلِّ شَيۡءٖ قَدۡرٗا ﴾
[الطَّلَاق: 3]
﴿ويرزقه من حيث لا يحتسب ومن يتوكل على الله فهو حسبه إن﴾ [الطَّلَاق: 3]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Ya arzuta shi daga inda ba ya zato. Kuma wanda ya dogara ga Allah, to, Allah ne Ma'ishinsa. Lalle Allah Mai iyar da umurninSa ne. Haƙiƙa Allah Ya sanyama'auni ga dukan kome |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Ya arzuta shi daga inda ba ya zato. Kuma wanda ya dogara ga Allah, to, Allah ne Ma'ishinsa. Lalle Allah Mai iyar da umurninSa ne. Haƙiƙa Allah Ya sanyama'auni ga dukan kome |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Ya arzũta shi daga inda bã ya zato. Kuma wanda ya dõgara ga Allah, to, Allah ne Ma'ishinsa. Lalle Allah Mai iyar da umurninSa ne. Haƙĩƙa Allah Ya sanyama'auni ga dukan kõme |