Quran with Hausa translation - Surah At-Tahrim ayat 12 - التَّحرِيم - Page - Juz 28
﴿وَمَرۡيَمَ ٱبۡنَتَ عِمۡرَٰنَ ٱلَّتِيٓ أَحۡصَنَتۡ فَرۡجَهَا فَنَفَخۡنَا فِيهِ مِن رُّوحِنَا وَصَدَّقَتۡ بِكَلِمَٰتِ رَبِّهَا وَكُتُبِهِۦ وَكَانَتۡ مِنَ ٱلۡقَٰنِتِينَ ﴾
[التَّحرِيم: 12]
﴿ومريم ابنة عمران التي أحصنت فرجها فنفخنا فيه من روحنا وصدقت بكلمات﴾ [التَّحرِيم: 12]
Abubakar Mahmood Jummi Da Maryama* ɗiyar Imrana wadda ta tsare farjinta, sai Muka hura a cikinsa daga ruhinMu. Kuma ta gaskata game da ayoyin Ubangijinta da Littattafan Sa alhali kuwa ta kasance daga masu tawali'u |
Abubakar Mahmoud Gumi Da Maryama ɗiyar Imrana wadda ta tsare farjinta, sai Muka hura a cikinsa daga ruhinMu. Kuma ta gaskata game da ayoyin Ubangijinta da LittattafanSa alhali kuwa ta kasance daga masu tawali'u |
Abubakar Mahmoud Gumi Da Maryama ɗiyar Imrãna wadda ta tsare farjinta, sai Muka hũra a cikinsa daga rũhinMu. Kuma ta gaskata game da ãyõyin Ubangijinta da LittattafanSa alhãli kuwa ta kasance daga mãsu tawãli'u |