Quran with Hausa translation - Surah At-Tahrim ayat 4 - التَّحرِيم - Page - Juz 28
﴿إِن تَتُوبَآ إِلَى ٱللَّهِ فَقَدۡ صَغَتۡ قُلُوبُكُمَاۖ وَإِن تَظَٰهَرَا عَلَيۡهِ فَإِنَّ ٱللَّهَ هُوَ مَوۡلَىٰهُ وَجِبۡرِيلُ وَصَٰلِحُ ٱلۡمُؤۡمِنِينَۖ وَٱلۡمَلَٰٓئِكَةُ بَعۡدَ ذَٰلِكَ ظَهِيرٌ ﴾
[التَّحرِيم: 4]
﴿إن تتوبا إلى الله فقد صغت قلوبكما وإن تظاهرا عليه فإن الله﴾ [التَّحرِيم: 4]
Abubakar Mahmood Jummi Idan ku biyu kuka tuba zuwa ga Allah, to, haƙiƙa zukatanku sun karkata. Kuma idan kun taimaki juna a kansa to, lalle Allah Shi ne Mataimakinsa, da Jibrilu da salihan muminai. Kuma mala'iku a bayan wancan, mataimaka ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Idan ku biyu kuka tuba zuwa ga Allah, to, haƙiƙa zukatanku sun karkata. Kuma idan kun taimaki juna a kansa to, lalle Allah Shi ne Mataimakinsa, da Jibrilu da salihan muminai. Kuma mala'iku a bayan wancan, mataimaka ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Idan kũ biyu kuka tũba zuwa ga Allah, to, haƙĩƙa zukãtanku sun karkata. Kuma idan kun taimaki jũna a kansa to, lalle Allah Shĩ ne Mataimakinsa, da Jibrĩlu da sãlihan mũminai. Kuma malã'iku a bãyan wancan, mataimaka ne |