Quran with Hausa translation - Surah At-Tahrim ayat 5 - التَّحرِيم - Page - Juz 28
﴿عَسَىٰ رَبُّهُۥٓ إِن طَلَّقَكُنَّ أَن يُبۡدِلَهُۥٓ أَزۡوَٰجًا خَيۡرٗا مِّنكُنَّ مُسۡلِمَٰتٖ مُّؤۡمِنَٰتٖ قَٰنِتَٰتٖ تَٰٓئِبَٰتٍ عَٰبِدَٰتٖ سَٰٓئِحَٰتٖ ثَيِّبَٰتٖ وَأَبۡكَارٗا ﴾
[التَّحرِيم: 5]
﴿عسى ربه إن طلقكن أن يبدله أزواجا خيرا منكن مسلمات مؤمنات قانتات﴾ [التَّحرِيم: 5]
Abubakar Mahmood Jummi Mai yiwuwa ne Ubangijinsa, idan ya sake ku, Ya musanya masa waɗansu matan aure mafiya alheri daga gare ku, Musulmai muminai masu tawali'u, masu tuba, masu ibada, masu, azumi, zawarori da 'yammata |
Abubakar Mahmoud Gumi Mai yiwuwa ne Ubangijinsa, idan ya sake ku, Ya musanya masa waɗansu matan aure mafiya alheri daga gare ku, Musulmai muminai masu tawali'u, masu tuba, masu ibada, masu, azumi, zawarori da 'yammata |
Abubakar Mahmoud Gumi Mai yiwuwa ne Ubangijinsa, idan ya sake ku, Ya musanya masa waɗansu mãtan aure mafiya alhẽri daga gare ku, Musulmai mũminai mãsu tawãli'u, mãsu tũba, mãsu ibãda, mãsu, azumi, zawarõri da 'yammãta |