Quran with Hausa translation - Surah At-Tahrim ayat 7 - التَّحرِيم - Page - Juz 28
﴿يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ لَا تَعۡتَذِرُواْ ٱلۡيَوۡمَۖ إِنَّمَا تُجۡزَوۡنَ مَا كُنتُمۡ تَعۡمَلُونَ ﴾
[التَّحرِيم: 7]
﴿ياأيها الذين كفروا لا تعتذروا اليوم إنما تجزون ما كنتم تعملون﴾ [التَّحرِيم: 7]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ku waɗanda suka kafirta!* Kada ku kawo wani uzuri a yau. Ana yi muku sakamakon abin da kuka kasance kuna aikatawa kawai ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ku waɗanda suka kafirta! Kada ku kawo wani uzuri a yau. Ana yi muku sakamakon abin da kuka kasance kuna aikatawa kawai ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã kũ waɗanda suka kãfirta! Kada ku kãwo wani uzuri a yau. Anã yi muku sakamakon abin da kuka kasance kunã aikatãwa kawai ne |