Quran with Hausa translation - Surah Al-Mulk ayat 10 - المُلك - Page - Juz 29
﴿وَقَالُواْ لَوۡ كُنَّا نَسۡمَعُ أَوۡ نَعۡقِلُ مَا كُنَّا فِيٓ أَصۡحَٰبِ ٱلسَّعِيرِ ﴾
[المُلك: 10]
﴿وقالوا لو كنا نسمع أو نعقل ما كنا في أصحاب السعير﴾ [المُلك: 10]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma suka ce: "Da mun zamo muna saurare, ko muna da hankali, da ba mu kasance a cikin 'yan sa'ir ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka ce: "Da mun zamo muna saurare, ko muna da hankali, da ba mu kasance a cikin 'yan sa'ir ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka ce: "Dã mun zamo muna saurãre, kõ muna da hankali, dã ba mu kasance a cikin 'yan sa'ĩr ba |