Quran with Hausa translation - Surah Al-Mulk ayat 13 - المُلك - Page - Juz 29
﴿وَأَسِرُّواْ قَوۡلَكُمۡ أَوِ ٱجۡهَرُواْ بِهِۦٓۖ إِنَّهُۥ عَلِيمُۢ بِذَاتِ ٱلصُّدُورِ ﴾
[المُلك: 13]
﴿وأسروا قولكم أو اجهروا به إنه عليم بذات الصدور﴾ [المُلك: 13]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ku asirta maganarku ko ku bayyana ta, lalle shi, (Allah), Masani ne ga abin da ke cikin ƙiraza |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ku asirta maganarku ko ku bayyana ta, lalle shi, (Allah), Masani ne ga abin da ke cikin ƙiraza |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ku asirta maganarku ko ku bayyana ta, lalle shi, (Allah), Masani ne ga abin da ke cikin ƙirãza |