Quran with Hausa translation - Surah Al-Mulk ayat 20 - المُلك - Page - Juz 29
﴿أَمَّنۡ هَٰذَا ٱلَّذِي هُوَ جُندٞ لَّكُمۡ يَنصُرُكُم مِّن دُونِ ٱلرَّحۡمَٰنِۚ إِنِ ٱلۡكَٰفِرُونَ إِلَّا فِي غُرُورٍ ﴾
[المُلك: 20]
﴿أمن هذا الذي هو جند لكم ينصركم من دون الرحمن إن الكافرون﴾ [المُلك: 20]
Abubakar Mahmood Jummi Wane ne wanda zai zame muku mayaƙin da zai taimake ku, wanda ba (Allah) ba, Mai rahama? Kafirai ba su a cikin kome face ruɗu |
Abubakar Mahmoud Gumi Wane ne wanda zai zame muku mayaƙin da zai taimake ku, wanda ba (Allah) ba, Mai rahama? Kafirai ba su a cikin kome face ruɗu |
Abubakar Mahmoud Gumi Wãne ne wanda zai zame muku mayãƙin da zai taimake ku, wanda bã (Allah) ba, Mai rahama? Kãfirai ba su a cikin kõme fãce rũɗu |