Quran with Hausa translation - Surah Al-Qalam ayat 17 - القَلَم - Page - Juz 29
﴿إِنَّا بَلَوۡنَٰهُمۡ كَمَا بَلَوۡنَآ أَصۡحَٰبَ ٱلۡجَنَّةِ إِذۡ أَقۡسَمُواْ لَيَصۡرِمُنَّهَا مُصۡبِحِينَ ﴾
[القَلَم: 17]
﴿إنا بلوناهم كما بلونا أصحاب الجنة إذ أقسموا ليصرمنها مصبحين﴾ [القَلَم: 17]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle Mun jarrabe su kamar yadda Muka jarrabi masu gonar lambu, a lokacin da suka yi rantsuwa, wai lalle za su girbe amfaninta, suna masu asubanci |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle Mun jarrabe su kamar yadda Muka jarrabi masu gonar lambu, a lokacin da suka yi rantsuwa, wai lalle za su girbe amfaninta, suna masu asubanci |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle Mun jarrabe su kamar yadda Muka jarrabi mãsu gonar lambu, a lokacin da suka yi rantsuwa, wai lalle zã su girbe amfãninta, suna mãsu asubanci |