Quran with Hausa translation - Surah Al-Qalam ayat 44 - القَلَم - Page - Juz 29
﴿فَذَرۡنِي وَمَن يُكَذِّبُ بِهَٰذَا ٱلۡحَدِيثِۖ سَنَسۡتَدۡرِجُهُم مِّنۡ حَيۡثُ لَا يَعۡلَمُونَ ﴾
[القَلَم: 44]
﴿فذرني ومن يكذب بهذا الحديث سنستدرجهم من حيث لا يعلمون﴾ [القَلَم: 44]
Abubakar Mahmood Jummi Saboda haka ka bar Ni da mai ƙaryata wanna labari (Alƙur'ani). Za Mu yi musu istidraji daga inda ba su sani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Saboda haka ka bar Ni da mai ƙaryata wanna labari (Alƙur'ani). Za Mu yi musu istidraji daga inda ba su sani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Sabõda haka ka bar Ni da mai ƙaryata wanna lãbãri (Alƙur'ãni). Zã Mu yi musu istidrãji daga inda ba su sani ba |