Quran with Hausa translation - Surah Al-Qalam ayat 43 - القَلَم - Page - Juz 29
﴿خَٰشِعَةً أَبۡصَٰرُهُمۡ تَرۡهَقُهُمۡ ذِلَّةٞۖ وَقَدۡ كَانُواْ يُدۡعَوۡنَ إِلَى ٱلسُّجُودِ وَهُمۡ سَٰلِمُونَ ﴾
[القَلَم: 43]
﴿خاشعة أبصارهم ترهقهم ذلة وقد كانوا يدعون إلى السجود وهم سالمون﴾ [القَلَم: 43]
Abubakar Mahmood Jummi Su fito da idanu ƙasƙantattu, wulakanci yana rufe su. Lalle ne a da sun kasance ana kiran su zuwa, yin sujudar, alhali kuwa suna lafiya lau, (suka ƙi yi) |
Abubakar Mahmoud Gumi Su fito da idanu ƙasƙantattu, wulakanci yana rufe su. Lalle ne a da sun kasance ana kiran su zuwa, yin sujudar, alhali kuwa suna lafiya lau, (suka ƙi yi) |
Abubakar Mahmoud Gumi Su fito da idãnu ƙasƙantattu, wulãkanci yana rufe su. Lalle ne a dã sun kasance anã kiran su zuwa, yin sujũdar, alhãli kuwa sunã lãfiya lau, (suka ƙi yi) |