Quran with Hausa translation - Surah Al-Qalam ayat 48 - القَلَم - Page - Juz 29
﴿فَٱصۡبِرۡ لِحُكۡمِ رَبِّكَ وَلَا تَكُن كَصَاحِبِ ٱلۡحُوتِ إِذۡ نَادَىٰ وَهُوَ مَكۡظُومٞ ﴾
[القَلَم: 48]
﴿فاصبر لحكم ربك ولا تكن كصاحب الحوت إذ نادى وهو مكظوم﴾ [القَلَم: 48]
Abubakar Mahmood Jummi Saboda haka, ka yi haƙuri da hukuncin Ubangijinka, kada ka zama kamar Ma'abucin kifi, alokacin da ya yi kira, alhali yana cike da hushi |
Abubakar Mahmoud Gumi Saboda haka, ka yi haƙuri da hukuncin Ubangijinka, kada ka zama kamar Ma'abucin kifi, alokacin da ya yi kira, alhali yana cike da hushi |
Abubakar Mahmoud Gumi Sabõda haka, ka yi haƙuri da hukuncin Ubangijinka, kada ka zama kamar Ma'abũcin kĩfi, alõkacin da ya yi kira, alhãli yana cike da hushi |