Quran with Hausa translation - Surah Al-haqqah ayat 10 - الحَاقة - Page - Juz 29
﴿فَعَصَوۡاْ رَسُولَ رَبِّهِمۡ فَأَخَذَهُمۡ أَخۡذَةٗ رَّابِيَةً ﴾
[الحَاقة: 10]
﴿فعصوا رسول ربهم فأخذهم أخذة رابية﴾ [الحَاقة: 10]
| Abubakar Mahmood Jummi Domin sun saɓa wa manzon Ubangijinsu, saboda haka ya kama su da wani irin kamu mai ƙaruwar (tsanani) |
| Abubakar Mahmoud Gumi Domin sun saɓa wa manzon Ubangijinsu, saboda haka ya kama su da wani irin kamu mai ƙaruwar (tsanani) |
| Abubakar Mahmoud Gumi Dõmin sun sãɓã wa manzon Ubangijinsu, sabõda haka ya kãmã su da wani irin kãmu mai ƙãruwar (tsanani) |