Quran with Hausa translation - Surah Al-haqqah ayat 9 - الحَاقة - Page - Juz 29
﴿وَجَآءَ فِرۡعَوۡنُ وَمَن قَبۡلَهُۥ وَٱلۡمُؤۡتَفِكَٰتُ بِٱلۡخَاطِئَةِ ﴾
[الحَاقة: 9]
﴿وجاء فرعون ومن قبله والمؤتفكات بالخاطئة﴾ [الحَاقة: 9]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Fir'auna ya zo da waɗanda ke gabaninsa, da waɗannan da aka kife ƙasarsu, saboda laifi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Fir'auna ya zo da waɗanda ke gabaninsa, da waɗannan da aka kife ƙasarsu, saboda laifi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Fir'auna yã zo da waɗanda ke gabãninsa, da waɗannan da aka kife ƙasarsu, sabõda laifi |