Quran with Hausa translation - Surah Al-haqqah ayat 6 - الحَاقة - Page - Juz 29
﴿وَأَمَّا عَادٞ فَأُهۡلِكُواْ بِرِيحٖ صَرۡصَرٍ عَاتِيَةٖ ﴾
[الحَاقة: 6]
﴿وأما عاد فأهلكوا بريح صرصر عاتية﴾ [الحَاقة: 6]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma amma Adawa to, an halaka su da wata iska mai tsananin sauti wadda ta ƙetare haddi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma amma Adawa to, an halaka su da wata iska mai tsananin sauti wadda ta ƙetare haddi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma amma Ãdãwa to, an halaka su da wata iska mai tsananin sauti wadda ta ƙẽtare haddi |