Quran with Hausa translation - Surah Al-haqqah ayat 7 - الحَاقة - Page - Juz 29
﴿سَخَّرَهَا عَلَيۡهِمۡ سَبۡعَ لَيَالٖ وَثَمَٰنِيَةَ أَيَّامٍ حُسُومٗاۖ فَتَرَى ٱلۡقَوۡمَ فِيهَا صَرۡعَىٰ كَأَنَّهُمۡ أَعۡجَازُ نَخۡلٍ خَاوِيَةٖ ﴾
[الحَاقة: 7]
﴿سخرها عليهم سبع ليال وثمانية أيام حسوما فترى القوم فيها صرعى كأنهم﴾ [الحَاقة: 7]
Abubakar Mahmood Jummi (Allah) Ya hore ta a kansu a cikin dare bakwai da yini takwas, biye da juna, saboda haka, kana ganin mutane a cikinta kwance. Kamar su ƙiraruwan dabino ne, waɗanda suka faɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi (Allah) Ya hore ta a kansu a cikin dare bakwai da yini takwas, biye da juna, saboda haka, kana ganin mutane a cikinta kwance. Kamar su ƙiraruwan dabino ne, waɗanda suka faɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi (Allah) Ya hõre ta a kansu a cikin dare bakwai da yini takwas, biye da jũna, sabõda haka, kana ganin mutãne a cikinta kwance. Kamar sũ ƙirãruwan dabĩno ne, waɗanda suka fãɗi |