Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 10 - الأعرَاف - Page - Juz 8
﴿وَلَقَدۡ مَكَّنَّٰكُمۡ فِي ٱلۡأَرۡضِ وَجَعَلۡنَا لَكُمۡ فِيهَا مَعَٰيِشَۗ قَلِيلٗا مَّا تَشۡكُرُونَ ﴾
[الأعرَاف: 10]
﴿ولقد مكناكم في الأرض وجعلنا لكم فيها معايش قليلا ما تشكرون﴾ [الأعرَاف: 10]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle ne haƙiƙa, Mun sarautar da ku, a cikin ƙasa, kuma Mun sanya muku abubuwan rayuwa, a cikinta; kaɗan ƙwarai kuke godewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne haƙiƙa, Mun sarautar da ku, a cikin ƙasa, kuma Mun sanya muku abubuwan rayuwa, a cikinta; kaɗan ƙwarai kuke godewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne haƙĩƙa, Mun sarautar da ku, a cikin ƙasa, kuma Mun sanya muku abũbuwan rãyuwa, a cikinta; kaɗan ƙwarai kuke gõdẽwa |